iqna

IQNA

IQNA - Hukumar Ba da Agaji da Samar da Aikin yi ga Falasdinu ‘Yan Gudun Hijira (UNRWA) ta sanar da cewa, sama da malamai 8,000 a shirye suke don taimakawa yara su koma karatu da kuma ci gaba da ayyukan makaranta a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3494049    Ranar Watsawa : 2025/10/18

Yarima mai jiran gado na Saudiyya a wajen taron OIC da kasashen Larabawa:
IQNA -  Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya a yayin da yake gabatar da jawabi a wajen taron kasa da kasa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi da Larabawa ya bayyana cewa: Kasarsa ta yi Allah wadai da zaluncin gwamnatin sahyoniyawan da take yi wa kasashen Labanon da Iran da Falastinu.
Lambar Labari: 3492192    Ranar Watsawa : 2024/11/12

Tun a tsakiyar watan Oktoba, lokacin da aka fara rikici tsakanin Hamas da gwamnatin yahudawan sahyoniya, Isra'ila ta kai hare-hare mafi muni a wuraren zama, likitoci da makarantu na birnin Gaza, kuma babu wani wuri mai aminci ga mazauna zirin Gaza. Rahotanni sun ce kimanin kananan yara Palasdinawa 3,500 ne suka yi shahada a wadannan kwanaki.
Lambar Labari: 3490076    Ranar Watsawa : 2023/11/01

Tehran (IQNA) hukumar kula da Falastinawa ta majalisar dinkin duniya ta UNRWA ta nuna damuwa kan halin da Falastinawa ‘yan gudun hijira za su iya shiga a Lebanon.
Lambar Labari: 3485068    Ranar Watsawa : 2020/08/09